IQNA - A wani biki na musamman, shugaban kasar Masar Abdel Fattah Al-Sisi, ya karrama wadanda suka lashe gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa.
Lambar Labari: 3490944 Ranar Watsawa : 2024/04/07
Bangaren kasa da kasa, An Fara gudanar da zaben shugaban kasar Masar a kasashen ketare, kafin fara gudanar da zaben a cikin kasa.
Lambar Labari: 3482482 Ranar Watsawa : 2018/03/17